速報APP / 生活品味 / Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah

Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah

價格:免費

更新日期:2017-09-25

檔案大小:73M

目前版本:1.0

版本需求:Android 4.0 以上版本

官方網站:mailto:uyaapps@gmail.com

Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah Ali Pantam(圖1)-速報App

Assalamu alaikum,

Saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron waazin sunnah, daga Sheikh Dr. Isah Ali Pantami.

Wannan app yana dauke da wasu zababbun Manyan lakcoci guda SHIDDA, lakcocin sune kamar haka:

-Hanyoyin Tabbatar da Zuciya akan Gaskiya

Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah Ali Pantam(圖2)-速報App

-Imani

-Kayi Bushara ga Masu Hakuri

-Siffofin Musulmin da Allah Ke So

-Yadda Zaa Warware Kowanne irin Sihiri ko asiri

Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah Ali Pantam(圖3)-速報App

-Yiwa Kanka Hisabi

Baban malamin addinin nan da kuma boko wato sheikh Dr. Isah Ali fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. Sheikh Dr. Isah Ali Pantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa. Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara. ameen

Lakcoci Guda Shidda Mp3 Offline na Isah Ali Pantam(圖4)-速報App